ha_tq/lev/09/01.md

305 B

A wane rana ne Musa ya kira Haruna da ''ya'yansa da kuma dattawan Isra'ila?

A rana ta takwas Musa ya kira Haruna da 'ya'yansa maza da dattawan Isra'ila.

Wane dabbobi biyu ne Musa ya ce wa Haruna da ''ya'yansa su miƙa wa Yahweh?

Musa ya ce wa Haruna ya ɗauki ɗan maraƙi daga garke marar lahani.