Menene tsawon lokacin da firistocin zasu zauna a ƙofar rumfar taron?
Zasu zauna dare da rana har kwana bakwai a ƙofar rumfar taruwa.
Menene amsar Haruna da 'ya'yansa ga abinda Yahweh ya ce su yi?
Sun yi dukka abubuwan da Allah ya umarce su ta wurin Musa.