ha_tq/lev/08/22.md

232 B

Menene Musa yayi da jinin daga rago na biyu, ragon tsarkakawa?

Ya kawo 'ya'yan Haruna maza, ya sa wasu jinin a kan leɓatun kunnuwansu na dama, da kan manyan yatsan hannuwansu na dama, da kan manyan yatsotsinsu na ƙafafun dama.