ha_tq/lev/08/06.md

268 B

Wane kaya ne Musa ya sa wa Haruna?

Musa ya sa wa Haruna zilaika ya ɗaura masa ɗamara a ƙugunsa, ya sa masa taguwa ya kuma sa masa falmaran, sa'annan ya ɗaura masa falmaran ɗin da wata ƙasaitacciyar ɗamara mai kyan ɗinki ya zagaya ƙugunsa da ita ya ɗaure.