ha_tq/lev/08/01.md

406 B

Menene Yahweh ya ce wa Musa yayi da Haruna da 'ya'yansa?

Yahweh ya yi magana da Musa, cewa ya ɗauki Haruna da 'ya'yansa maza tare da shi, da riguna, da man ƙeɓewa, da bijimi domin baiko na zunubi, da raguna biyu, da kwandon waina marar gami zuwa ƙofar rumfar taruwa.

Wanene Yahweh ya ce wa Musa ya kira a ƙofar rumfar taruwan?

Yahweh ya ce wa Musa ya kira dukkan taron a ƙofar rumfar taruwan.