ha_tq/lev/07/31.md

150 B

Menene za a ba wa firist a bayan an ƙona ƙitsen a kan bagadin?

Dole a bada cinyar ƙafar dama ga firist, a bayan an ƙona ƙitsen a kan bagadin.