ha_tq/lev/07/17.md

118 B

Menene za a yi da naman hadayan da ba a ci a rana ta uku ba?

Naman hadayan da ba a ci a rana ta uku ba za a ƙona.