ha_tq/lev/07/07.md

246 B

Wane irin baiko ne na nan kamar baikon laifi?

Baiko don zunubi kamar baiko don laifi yake.

Menene firistocin zasu iya ajiye daga baikon ƙona?

Firist wanda ya miƙa wa wani baikonsa na ƙonawa zai iya ɗaukar wa kansa wannan fatar baikon.