Amma kowanne baiko don zunubi wanda aka kawo jininsa a rumfar taruwa domin a yi kafara a wuri mai tsarki ba za a ci shi ba.