ha_tq/lev/06/24.md

164 B

Bisa ga dokan zunubi, menene firist din zai yi wa baikon?

Firist da ya miƙa shi don zunubi zai ci shi. Dole a ci shi a wuri mai tsarki a harabar rumfar taruwa.