ha_tq/lev/06/19.md

293 B

Menene 'ya'yan Haruna suk yi sa'adda aka 'ya'yansu da aka keɓe?

Wannan shine baikon Haruna da 'ya'yansa maza, wanda za su miƙa wa Yahweh a ranar da aka keɓe kowanne ɗa: kashi ɗaya cikin goma na garwar lallausar gari domin baiko na hatsi koyaushe, rabinsa da safe rabi kuma da maraice.