ha_tq/lev/06/08.md

133 B

Menene tsawon lokacin da baikon ƙona ke kai a kan bagadin?

Dole baiko na ƙonawa ya kasance a kan bagadi dukkan dare har safiya.