ha_tq/lev/06/01.md

203 B

Menene mutum zai yi idan yayi wa makwabcinsa laifi?

Dole ne ya mayar da abin da ya karɓe da ƙwace ko ta hanyar zalunci, ko ta ajiyar da aka bashi riƙon amana ko ta abin da ya ɓata ya kuma tsinta.