ha_tq/lev/05/11.md

335 B

Idan ba zai iya samu kurciyoyi biyu ko 'yan tantabarai biyu ba, menene za a iya kawo domin baikon zunubinsa?

In kuwa ba zai iya sayan kurciyoyi biyu ko 'yan tantabarai biyu ba, sai dole ya kawo hadaya domin zunubinsa tiya biyu na gari mai laushi saboda baiko don zunubi. Ba zai sa mai ko turare a kai ba, domin baiko ne don zunubi.