ha_tq/lev/05/07.md

217 B

Idan bai iya sayan ɗan rago ba, menene zai iya kawo wa Yahweh don baikon zunubi?

Idan ba zai iya sayan ɗan rago ba, sai ya kawo baikonsa na laifi domin zunubinsa kurciyoyi biyu ko 'yan tantabarai biyu ga Yahweh.