Wane abubuwa biyu, wanda yayi zunubi zai yi?
Dole ya furta kowanne zunubi da ya aikata.
Wane dabba ne za a kawo wa Yahweh don baikon zunubi?
Dole ya kawo wa Yahweh baiko na laifi domin zunubin da ya aikata, dabba mace daga cikin garke ko ɗan rago ko akuya.