ha_tq/lev/04/32.md

130 B

Mutum zai iya kawo akuya mace marar lahani, a matsayin baiko?

I, mutum zai iya kawo akuya mace marar lahani, a matsayin baiko.