ha_tq/lev/04/22.md

135 B

Menene dabban da za a miƙa idan shugaba yayi zunubi?

Idan shugaba yayi zunubi, zai miƙa hadayarsa ta akuya, bunsuru marar lahani.