ha_tq/lev/04/20.md

143 B

Menene zai faru da taron Isra'ila idan sun bi umarnin baikon zunubin?

Idan taron Isra'ila sun bi umarnin baikon zunubin, za a gafarta masu.