Dattawan taro za su ɗibiya hannuwansu a bisa kan baikon zunubin, idan dukka taron Isra'ila suka yi zunubi.