ha_tq/lev/04/11.md

200 B

Wane gefen mijimin ne za a fitar zuwa wurin da aka tsarkaka wa Yahweh inda ake zuba toka?

Fatar bijimin da duk sauran naman, da kan da ƙafafunsa da kayan cikinsa da tarosonsaa inda ake zuba toka.