ha_tq/lev/04/06.md

215 B

Sau nawa ne firist zai yayyafa jinin daga baikon zunubi a gaban Yahweh, a gaban labulen mai girma?

Dole ne firist zai yayyafa jijin daga baikon zunubi sau bakwai a gaban Yahweh, a gaban labulen wuri mafi tsarki.