399 B
399 B
Wane irin baikon hatsi ne za a iya kawo a matsayin baiko ga Yahweh?
Za a iya kawo hatsi na gari mai laushi a matsayin baiko ga Yahweh.
Menene ake yi don a shirya gari mai laushi kafin a miƙa wa Yahweh?
Za a zuba mai da turare a kan garin kafin a miƙa wa Yahweh.
Ga wanene baikon garin da aka rage zai zama?
Baikon garin da aka rage bayan baikon zai zama na 'ya'yan Haruna da 'ya'yansa.