ha_tq/lev/01/14.md

158 B

Wane irin tsuntsu ne Yahweh ya ce za a iya kawo a matsayin baikon ƙonawa?

Yahweh ya ce za a iya kawo kurciya ko 'yar tantabara a matsayin baikon ƙonawa.