ha_tq/lev/01/10.md

427 B

Wane dabba ne Yahweh ya faɗa wa Yahweh ya gaya wa mutanen su kawo daga garken don baikon ƙonawa?

Yahweh ya ce wa mutanen su kawo daga garken rago namiji marar lahani.

A wane gefen bagadin ne za a yanka rago ko akuya namiji?

Dole ya yanka ragon ko akuyan a arewacin bagadin.

Ina ne ɗole 'ya'yan Haruna zasu yayyafa jinin ragon ko akuyan?

'Ya'yan Haruna maza, firistoci, za su yayyafa jinin a kowane gefen bagadin.