389 B
389 B
Su wanene firistocin?
Firistocin 'ya'yan Haruna ne.
Menene za a yi da kayan cikinsa da ƙafafuwansa kafin a sa su akan bagadin ƙonawa?
kayan cikinsa da ƙafafuwansa dole ya wanke su da ruwa, kafin a sa su akan bagadin ƙonawa.
Menene hadayan ƙonawan zai ba da wanda zai zama da dadi ga Yahweh?
Baikon ƙonawan zai ba da ƙamshi mai daɗi a gare shi wanda zama dadi ga Yahweh.