ha_tq/lev/01/03.md

448 B

Wane irin dabba ne Yahweh ya faɗa Musa ya ce wa mutanen su kawo a matsayin baikon na ƙonawa daga garken?

Yahweh ya ce wa Musa ya faɗa wa mutanen su kawo a matsayin baikon ƙonawa daga garken, namiji marar lahani.

Menene Yahweh ya ce wa mutumin ya yi domin hadayan ya zama karɓaɓɓe a gaban Yahweh?

Yahweh ya ce wa mutumin ya ɗibiya hannunsa a kan baiko na ƙonawar, sa'annan za a karɓa daga gare shi a yi masa kafara domin shi kansa.