ha_tq/lam/05/13.md

278 B

Menene ya faru da samarai masu ƙwazo da 'yan mazan?

An kawo samarin masu ƙwazo gidan niƙa samarin kuma su na jiri da kayan itace masu nauyi.

Menene ya faru da dattawan da samari masu ƙwazo?

An fitar da dattawan daga kofar birnin kuma samarin sun bar raira wakokinsu.