ha_tq/lam/05/05.md

250 B

Yaya Irmiya ya kwatanta abin da ya faru da su?

Maiyin su suna bin su, sun damu kuma su kai wurin Masarawa da Asiriyawa domin abinci.

Menene mutanen suke fada game da zunubi?

Suna cewa iyayan su sun yi zunubi kuma sunakarban zunubia iyayan su.