ha_tq/lam/04/21.md

404 B

Don me ya sa aka gaya wa ɗiyar Idom ta yi murna da farin ciki?

An gaya mata ta yi murna da farin ciki sabao za a bata kwafin kuma xa ta bugu ta tuɓe kanta tsirara.

Menene aka gaya wa ɗiyar Sihiyana?

An gaya mata cewa hukuncin ki ta za ga ƙarshe kuma Yahweh ba zai kara kwanakin bautar ki ba.

Menene aka gaya wa ɗiyar Idom?

An gaya wa ɗiyar Yahweh zau hukuntata kuma zai buɗe zunubanta.