ha_tq/lam/04/19.md

263 B

Ta yaya ne mutanen suka kwatanta masu korar su, kuma me suka yi masu?

Masu fafarar su sun fi gaggafan sararin sama sauri. Su na korar su zuwa duwatsu kuma su na yi mana kwanton ɓauna a cikin jeji.

Menene ya faru da sarkin su?

Maƙiyan sun kama sarkin su.