ha_tq/lam/04/14.md

407 B

Menene ya faru da waɗannan annabawan da fristocin?

Sun yi ta garari cikin makanci a titunan. Sun kazantu sosai ta wurin jini da babu wanda aka yarda ya taba tufafinsu.

Menene annabawa da fristoci su ka yi kukan?

Annabawa da fristoci sun yi kuka sun ce su yi gudu kuma kada su taɓa su.

Ina ne annabawa da fristoci suka je?

Sun watse zuwa wata ƙasa inda al'ummai suka ce baza su zauna kuma ba .