Yahweh ya biya buƙatan fushinsa sa'anda ya zuba zafin fushinsa, ya kunna wuta a Sihiyona da ta cinye tushenta.