ha_tq/lam/04/07.md

306 B

Menene shugabanen dama suke kama da, kuma yaya suke yanzu?

Shugabaninta sun ɗara dusar ƙanƙara rashin aibi, sun kuma fi madara fari; jikunansu sun fi murjani kyau, zubinsu kamar shudin yakutu. 8Yanzu kammaninsu ya fi kunkunniya baƙi. ba sa ganuwa, Fatarsu ta liƙe a kasusuwansu; ta zama busashiya.