ha_tq/lam/04/04.md

425 B

Menene ya faru da harshen jariri da ake sayar wa kuma menene suke tamabaya?

Harshen jariri saboda ƙishiruwa ya liƙe a dasashinsa; yaran na neman abinci amma babu kome dominsu.

Menene ya faru da wadanda su ka saba cin abin ci mai tsada da waɗanda aka san su da sa kyawawun kaya?

An kyale waɗan da suka saba da cin abin ci mai tsada da yunwa, waɗanda aka san su da sa kyawawun kaya, yanzu su na kwance a juji wofi.