ha_tq/lam/04/01.md

396 B

Menene ya faru da zinariya da duwatsu masu tsarki?

Zinariyan ta zama gurbatacciya; tatacciyar zinariyar ta sake kammani! An watsar da tsarkakakkun duwatsu a kwanar kowanne titi.

Menene 'ya'yan Sihiyona, kuma yaya suke da daraja yanzu?

'Yan mazan Sihiyona ma su daraja sun cancanci nauyin tacacciyar zinariya, amma yanzu ba su ma cancanci tulunan yumɓu ba, aikin hannuwan maginan tukwane.