ha_tq/lam/03/48.md

131 B

Ta yaya marubucin ya kwatanta hawayen da ya zubu daga idanunsa?

Hawayen sa maɓulɓulan ruwa ne da yake fitowa daga Idanuwansa.