ha_tq/lam/03/30.md

250 B

Menene Yahweh ya nuna, koda shi ke ya jawo ɓacin zuciya?

Yahweh ya ji tausayinmu koda shi ke ya jawo ɓacin zuciya.

Daga ina ne Yahweh bai azabar ko zalunci 'ya'yan ɗan adam ba?

Ba ya sa azaba daga zuciyarsa, zaluntar 'yan'yan ɗan adam ba.