ha_tq/lam/03/25.md

296 B

Yahweh na kama da menene ga wanɗa ya jera shi ga kuma waɗanda suka jira shiru ga ceton Yahweh?

Yahweh managarci ne ga waɗanda ke jiransa, kuma ga mai nemansa shiru a jira ceton Yahweh.

Ta yaya mutum zai zauna domin Yahweh ya sa a kan sa?

Mutum zai zauna shiru domin Yahweh ya a kan sa.