ha_tq/lam/03/19.md

147 B

Menene yanayin marubucin da ya tuna da azabar sa a cikin ran sa?

Yanayin marubucin na fid da zuciya ne a cikin sa da ya ja hankalin wahalar sa.