ha_tq/lam/03/12.md

95 B

Menene marubucin ya zama ga dukkan mutanen sa?

Marubucin ya zama abin dariya ga mutanen sa.