ha_tq/lam/02/20.md

138 B

Don me ya sa mutanen su ke roƙon jinkan Yahweh?

Domin ya ji masu sosai, su na jin yunwa, sun damu game da firist din su da aka yanka.