ha_tq/lam/01/13.md

281 B

Menene Yahweh ya yafa a ƙafafuwan Urushalima ya komar da ita baya?

Yahweh ya yafa raga a kafafuwan Urushalima.

Menene ya kasa saboda ɗaurin zaluncin Urushalima da aka saƙa su tare kuma aka sa a wuya?

ƙarfin Urushalima ya kasa saboda ɗaurin zalunci da aka sa a wuyanta.