ha_tq/jud/01/22.md

217 B

Su wanene ya kamata ƙaunatattun su yi wa rahama da kuma ceto?

Ya kamata ƙaunatattun su yi rahama a, su kuma cece waɗanda suke shakka ko tare da rigar da ke da tabon naman jiki, da kuma waɗanda ke a cikin wuta.