ha_tq/jud/01/14.md

394 B

Anuhu yana wani wuri ne a layin Adamu?

Anuhu ne na bakwai a layin Adamu.

Bisa ga wanene Ubangiji zai zartar da hukunci?

Ubangiji zai zartar da hukunci bisa ga dukan mutane.

Su wanene mugayen mutane waɗanda za'a ɗaure?

Masu gunaguni, masu ƙorafi, masu bin muguwar sha'awar su, alfahari da ƙarfi, da kuma masu yi wa mutane yabo domin ribar kai sune mugayen mutanen da za a ɗaure.