Yoshuwa ya ce Yahweh zai kawo ma mugunta a kan Israilawa idan har suka karya alakawarin su da Yahweh.