ha_tq/jos/23/12.md

255 B

Menene Yoshuwa ya faɗa masu indan har suka yi aurataiyy da mutanen ƙasar da suka rage a tsakanin ku?

Yoshuwa ya fada wa mutane cewa zai zaman masu dalilin lalacewa daga mai kyau idsn har suka yi auratayya da mutanen ƙasar waɗanda ke a tsakanin su.