ha_tq/jos/22/34.md

131 B

Wane suna ne ƙabilar Gad da ta Ru'ubainu suka sa wa wannan bagadin?

ƙabilar Gad da Ru'ubainu sun sa ma bagaden suna " shaida"