ha_tq/jos/22/32.md

185 B

Menene Israilawa suka yi lokacin da finihas da waɗanda aka aika suka dawo da wan nan ruhoto gare su?

Israilawa suka albarkaci Allah ba kuma su ƙara yin magana game da yi yaƙi ba.