ha_tq/jos/22/26.md

316 B

Menene ƙabilar Gad da Ru'ubainu da kuma rabin ƙabilar Manasa suka ce wa wanda Israilawa suka aiko?

ƙabilar Gad da Ru'ubainu da kuma rabin ƙabilar Manasa sun ce wa wanda Israilawa suka aiko cewa sun gina bagade n ba don ƙona hadaya ba amma a matsayin shaida ce wa za su bauta w Yahweh har ga zamanin su gaba.